Sana′ar siyar da jakai a jihar Katsina | Duka rahotanni | DW | 05.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Sana'ar siyar da jakai a jihar Katsina

Wannan sana'a ta sayar da jakai da dawaki sana'a ce da garin Mai'adua na jihar Katsina ya yi shuhura a kanta. Sana'ar da ke samun ribatar 'yan Najeriya da ma 'yan Nijar.

A dubi bidiyo 03:12