Samar wa karnuka abinci a Najeriya | Himma dai Matasa | DW | 22.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Samar wa karnuka abinci a Najeriya

Wasu matasa biyu ne bayan nazari suka gano cewa karnuka na shan wahala saboda rashin abinci da ya dace da su a Najeriya, kan haka suka samu dabarar sarrafa abinci da ya dace da karnukan a Abuja Najeriya.

A dubi bidiyo 01:00