1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sallar Idi babba a birnin Damagaram na Nijar

Mohammad Nasiru Awal
September 2, 2017

A Jamhuriyar Nijar duk da sabani da rabuwar kai game da ranar sallar layya biyo bayan sanarwar majalisar musulunci ta kasar da ta tsaida ranar 3 ga watan Satumba a zaman ranar hawa idin babbar salla a fadin kasar, an yi Sallah lafiya.

https://p.dw.com/p/2jFoF