Sabbin hare-haren kunar bakin wake a Iraki | Labarai | DW | 02.01.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Sabbin hare-haren kunar bakin wake a Iraki

Mutane akalla 32 suka rasa rayukansu kana wasu 61 suka jikkata a cikin wani hari na kunar bakin wake da aka kai da mota a birnin Bagadaza.

Wani jam'in 'yan sanda ya ce yawancin wadanda suka mutu 'yan ina da ga aiki ne da ke yin dandanzo a Sadr City wata ungUwar ta 'yan Shi'a  da ke a arewa maso gabashin Bagadaza, a halin da ake ciki kungiyar  IS ta ce ita ce ta kai harin.Harin  na zuwa ne daf da lokacin da shugaban kasar Faransa Francois Hollande ya soma yin wata ziyara a aiki Irakin,