Sabbin fiskoki a gwamnatin China
November 14, 2012Talla
ƙasa da jam'iyyar ke gudanar wa a birnin Beijing . Kwamitin jam'iyyar ya nada mataiamakin shugaban kasar Xi Jinping a matsyin sabon shugaban jam'iyyar. Hakan na nufin Xi Jinping mai shekaru 59 zai gaji Hu Jintao mai shekaru 69 da haifuwa a matsayin sabon shugaban ƙasa. Daga cikin mambobin kwamitin jam'iyyar guda bakwai da aka zaɓa, akwai mataimakin firayim minista Li Keqiang wanda shi kuma zai gaji firayim minista Wen Jiabao a sauye sauyen da za su gudana a watan Maris.
Mawallafi: Halima Balaraba Abbas
Edita: Usman Shehu Usman