1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rudani siyasa bayan mutuwar firaminista a Cote d'Ivoire

Gazali Abdou Tasawa
July 9, 2020

Mutuwar firaministan kasar Cote d'Ivoire Amadou Gon Coulibaly ta haifar da rudanin siyasa a kasar musamman kasancewarsa mutum,an da jam'iyya mai mulki ta RHDP ke shirin tsayarwa takara a zaben shugaban kasa na tafe.

https://p.dw.com/p/3f46f