Rostock: Shekaru 25 bayan hari kan masu neman mafaka | Duka rahotanni | DW | 23.08.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Rostock: Shekaru 25 bayan hari kan masu neman mafaka

Mazauna garin sun yi wa sansanin masu neman mafaka kawanya har tsawon kwanaki. Yaya garin na Rostock ya ji da wannan lamari bayan shekaru 25?

A dubi bidiyo 03:41