1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kano: Kotu ta dakatar da masarautu

Nasir Salisu Zango LMJ
December 11, 2019

Duk da hukuncin da babbar kotu a Kano da ke Tarayyar Najeriya ta yanke na dakatar da duk wani batu da ya shafi kirkirar sababbin masarautu a jihar, gwamnati ta ce sarakunan suna nan kan matsayinsu.

https://p.dw.com/p/3UbHW