Rikici na ci gaba da ruruwa a Bangui | Siyasa | DW | 27.03.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Rikici na ci gaba da ruruwa a Bangui

Musulmi da Kiristocin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya na ci-gaba da kashe junansu, shekara guda bayan rikicen da ya biyo bayan hambarar da gwamnatin Francois Bozize.

Duk da jibge sojojin kasa da kasa da aka yi a wasu sassa na Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, ana ci-gaba da kai ruwa rana tsakanin musulmi da kiristocin kasar shekara guda bayan barkewar rikicin da ya biyo bayan hambarar da gwamnatin Francois Bozize.

Mawallafi: Mouhamadou Awal Balarabe
Edita: Mohammad Nasiru Awal

DW.COM