1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu kan rawar mata a magance tashe-tashen hankula

Lateefa Mustapha Ja'afar
March 4, 2019

Shirin ya duba rawar da mata za su iya takawa a magance matsaloli na ta'addanci da wasu tashe-tashen hankula a sassan duniya.

https://p.dw.com/p/3EPdh
Deutschland Beschäftigungstherapie für afrikanische Frauen
Hoto: DW/A. B. Jalloh

Shirin Abu Namu ya yi nazari kan rawar da mata ke takawa ko kuma ka iya takawa wajen kawo karshen rikice-rikice a duniya baki daya.