Rawar da Kungiyoyin farar fula ke takawa a Zaben Najeriya | Media Center | DW | 08.02.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Rawar da Kungiyoyin farar fula ke takawa a Zaben Najeriya

A Najeriya kungiyoyin farar hula sun dade suna sa ido a kan zabubuka a kasar. Tuni hukumar zabe ta yi wa irin wadannan kungiyoyi rijista na Najeriyar da ma kasashen ketare domin gudanar da wannan aiki. To sai dai ra’ayoyi sun sha bamban a kan yadda ake kalon aiyyukan nasu.

A dubi bidiyo 02:26