Rataye na 01 – Gabatarwa: Yadda za a yi amfani da wannan littafin | Deutsch - warum nicht? Teil 3 | DW | 19.11.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Deutsch - warum nicht? Teil 3

Rataye na 01 – Gabatarwa: Yadda za a yi amfani da wannan littafin

A nan za ku sami bayani a kan yadda za a yi amfani da kayan aikin wannan darasi sosai, da takaitaccen tarihin Jamus -- wanda ya fi ba da karfi a kan birnin Berlin -- da taswirar garin Berlin. Haka kuma, a ciki akwai sunayen watanni, da kwantancen wurare, da kirge daga 100 zuwa 1000, da kuma yadda ake fadar shekaru da Jamusanci.

Kwafa