Rasha ba ta yi shisshigi a zaben Amirka ba | Labarai | DW | 18.04.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Rasha ba ta yi katsalandan ba a zaben Amirka

Rasha ba ta yi shisshigi a zaben Amirka ba

Sakamakon binciken da wani alkalin a Amirka ya bayyana Robert Mueller ya nuna Rasha ba ta yi katsalandan a cikin harkokin zaben Amirka ba.

Hakan kuwa ya biyo bayan da alkalin da aka dorawa alhakin gudanar da bncike a kan batun tun a shekara bara a Amirka Robert Muller, ya bayyana sakamakon bincikensa da ke nuna cewar Rasha ba ta yi katsalandan ba a cikin harkokin zaben na Amirka da aka yi a lokacin yakin neman zabe na Donald Trump.