1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rasha 2018

Mouhamadou Awal Balarabe
June 14, 2018

Farin ciki da annashuwa da al'ummar kasar ke ciki na daukar nauyin wasan ba wai a birane 11 na kasar da za a buga wasanni ya tsaya ba har ma da sauran kauyuka da ke wajen birnin na Rasha.

https://p.dw.com/p/2zal5