Rantsar da shugabanni kan littattafan addini | Amsoshin takardunku | DW | 24.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Rantsar da shugabanni kan littattafan addini

Shirin Amsoshin Takardunku ya duba dalillan rantsar da shugabannin kan littattafan addininsu kafin kama aiki a kasashen duniya dabam-dabam.

Saurari sauti 16:59

A wannan mako daga cikin batutuwan da shirin Amsoshin Takardunku ya duba sun hada da sanin dalillan da suka sanya ake rantsar da shugabanni kan littattafan addininsu kafin kama aiki a kasahen duniya dabam-dabam. Ina aka samo wannan salo na rantsuwa , sannan micece fa'idar yin hakan ga tsarin tafiyar da shugabanci.