Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3ZaK5
A karon farko Shugaba Joe Biden na Amirka ya tattauna da Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu, kan batutuwa da dama da suka shafi tsaro da batun nukuliyar Iran.
Madugun 'yan adawan Isra'Ila Benny Gantz ya samu izinin fara tattaunar share fagen kafa sabuwar gwamnati, kwanaki kalilan bayan zabuka na uku da aka gudanar a kasar cikin tsukin watanni 12 na baya-bayannan.
Yaiyn da take kasa tana dabo a siyasar Isra'ila, babban dan takaran hamayya, Benny Gantz, ya yi watsi da tayin da Firai Minista Benjamin Netanyahu ya yi masa na kafa gwamnatin hadaka.
Kotu a birnin Kudus ta fara sauraron shari'ar Firaminista Benjamin Netanyahu na Isra'ila dangane da batun cin hanci da aka jima ana dako.