Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Kotun kolin Najeriya ta yanke hukunci kan dambarwar da ake yi a game da shugabancin jam'iyyar APC na Kano inda ta bai wa Gwamna Abdullahi Ganduje nasara.
Sabon gwamnan kano da ya sha rantsuwar kama aiki Abba Kabir Yusuf ya ce gamnatinsa ta gaji dibin bashi daga gwamnatin da ke barin gado ta Dr. Abdullahi Umar Ganduje.
Sabuwar gwamnatin Kano ta umurci hukumomin da ke karkashinta su tabbatar sun rusa gine-ginen da aka yi a filayen masallatai da makabartu da asibitoci da wurin shakatawar yara da kuma kasuwanni.
Sabbin 'yan majalisar Najeriya na nazarin fara aiki cikin yanayin rashin kudi da dimbin bashin da ke barazana ga makomar kasar, dab da shirin mika mulki.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da tanadar jami'an tsaro, domin dakile duk wata barazanar ‘yan daba a yayin gudanar da zabukan da ba su kammala ba.