Rage yawan tallafin abinci a sansanin ′yan gudun hijirar Somaliya da ke Kenya | Duka rahotanni | DW | 03.02.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Rage yawan tallafin abinci a sansanin 'yan gudun hijirar Somaliya da ke Kenya

Kimanin mutane dubu 200 ke zaune a sansanin 'yan gudun hijira na Dadaab da ke a kasar Kenya. Sansanin shi ne mafi girma a duniya, sai dai a shekarun baya-bayan nan an rage taimakon jin kai ciki har da na abinci.

A dubi bidiyo 03:44