Jami'an Radio D sun sake cin karo da wasu sabbabin matsaloli. A cikin wannan darasi, za mu kasance tare da Paula da Philipp, inda za su zaga cikin Jamus, domin dauko rahoto a kan wani harin hasken wuta da aka kai a garin Jena, da kuma yadda suka bi diddigin katangar nan ta Berlin. Wannan bangare na biyu na darasin koyon harshe ya dace da Matakin A2 na Tsarin Koyar da Harsuna na Tarayyar Turai.
Mataki na A2
Kafar Saurare: Sauti, Rubutu (za a iya saukar da shirin ta nan)
Harshe: Jamusanci | Turanci