A wannan shirin koyar da harshen, za ku saurari wasu 'yan jarida, Paula da Philipp, a fadar Sarki Ludwig da ke Neuschwanstein. Sun kawo rahoto a kan wani kifin "shark" a gabar tekun Hamburg, da kuma rahoto a kan wata mayya da suka hadu da ita a wani bikin gargajiya. Kashi na farko na shirin ya kunshi Mataki na A1 na Tsarin Koyar da Harsuna na Tarayyar Turai.
Mataki: A1
Kafar sauraro: Sauti, Rubutu (za a iya saukar da shirin ta nan)
Harsunan gabatarwa: Jamusanci | Turanci