Raba gari tsakanin Birtaniya da EU | Siyasa | DW | 30.06.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Raba gari tsakanin Birtaniya da EU

Tun bayan ficewar Birtaniya daga cikin kungiyar Tarayyar Turai wato EU, masu fashin baki ke ganin cewa an dai raba gari ne tsakanin bangarorin biyu, amma akwai kalubale a gaba.

Tarayyar Turai ta yi rashin mamaba guda.

Tarayyar Turai ta yi rashin mamaba guda.

Bayan da al'ummar Birtaniya suka kada kuri'ar raba gardama tare da zabar ficewa daga cikin kungiyar Tarayyar Turai wato EU, alamu ke nuni da cewa bangarorin biyu ba su shirya wa abin da ka iya biyo baya ba, in har Birtaniyan ta fice daga kungiyar ta EU.

DW.COM