Paparoma na yin gargadin kare muhali | Labarai | DW | 22.07.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Paparoma na yin gargadin kare muhali

Paparoma Farancis ya tara magadan gari daga fadin duniya bisa wani taron kwanan biyu a fadar Vatikan

Taron aka shirya kan sauyin yanAyi da kuma matsalar safarar mutane A cewar taron sun amince sauyin yanayi abu ne da bil-Adam ke janyoshi ta hanyoyi masu yawa kuma dole a dau matakan kawo karshen matsalar

Fadar Vatikan ta gayyace magadan gari ne, domin matsa wa shugabanni lamba na daukar mataki kan sauyin yanyi gabanin taron muhalli da duniya za ta gudanar a kasar Faransa a karshen bana. Kazalika taron yanan karfafa matakan makamashin da ake sabintawa irin na kasar faransa, inda yake adawa da yadda duniya ke samun makamashi ana arzuta attajirai talakawa na tsiyacewa.