1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Yaki da cin hanci a bangaran 'yan sanda

Abdourahamane Hassane
November 1, 2018

A Jamhuriyar Nijar hukumomi tare da tallafin wasu kungiyoyin Jamus kamar su GIZ ke horar da jami’an tsaro irin illolin da ke tattare da karbar cin hanci da rashawa a cikin aikin tsaron jama’a.

https://p.dw.com/p/37X3D