Nijar ta yi fice a sana′ar yin kilishi | Duka rahotanni | DW | 21.10.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Nijar ta yi fice a sana'ar yin kilishi

Dimbin dabbobin da albarkatun kiyo da kasar ta mallaka, sun sa Nijar ta yi fice wajen sarrafa namansu ta fannoni dabam-dabam ciki har da kilishi da galibinsa ake yi daga naman shanu.

A dubi bidiyo 03:13