Nijar ta tashi haikan domin yakar Boko Haram | Siyasa | DW | 12.02.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Nijar ta tashi haikan domin yakar Boko Haram

Bayan hare-haren tsallaken iyaka da masu ta da kayar bayan na Najeriya suka kai cikin Nijar, hukumomin kasar sun lashi takobin murkushe mayakan sa kan.

Majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar ta amince da tura sojoji zuwa Najeriya domin yakar Boko Haram, matakin da ya samu goyon bayan al'ummar kasar.

DW.COM