1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Hama Amadou ya rasa mukaminsa

Zulaiha Abubakar
June 20, 2018

Tsohon kakakin majalisar dokoki kuma shugaban jam'iyar Lumana Afrika da ke jagorancin jam'iyun kawancen adawa a Nijar ya rasa mukaminsa na dan majalisar dokoki a yau Laraba.

https://p.dw.com/p/2zxfb
Hama Amadou nigrischer Oppositionspolitiker
Hoto: DW/S. Boukari

Kotun kolin Nijar ce ta sanar da hunkuncin sauke Hama Amadou daga mukuminsa na jagorancin jam'iyyar Lumana Afrika. Wakilinmu da ke Yamai Mahaman Kanta ya rawaito mana cewa kotun ta maye gurbin Hama din Hima Garba wanda ke zaman mataimakinsa.