Nicolas Opiyo mai fafutukar kare hakin bil Adama a Yuganda | Duka rahotanni | DW | 02.10.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Nicolas Opiyo mai fafutukar kare hakin bil Adama a Yuganda

Dan shekaru 37, Nicholas Opiyo lauya mai kare hakkin dan Adam ya tunkari kararraki masu tsauri a Uganda. Tare da yan tawagarsa, ya sami nasarar kalubalantar dokar adawa da luwadi sannan yak are sukar lamirin gwamnati da kuma wadanda aka ci zarafinsu. A 2017, Opiyo ya sami lambar yabo ta Jamus da Afirka game da kare hakkin bil Adama wanda lauyoyi kalilan ne ke sha'awar aiwatarwa.

A dubi bidiyo 03:37
Now live
mintuna 03:37