Ni ma ɗan Adam ne–‘yan Afirkan da ke fama da taɓin hankali | Learning by Ear | DW | 19.11.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Learning by Ear

Ni ma ɗan Adam ne–‘yan Afirkan da ke fama da taɓin hankali

Taɓin hankali cuta ce da ake tsangwama a yawancin al’ummomin Afirka. Akan mayar da masu fama da ita saniyar ware.

Wannan salsalar ta Ji ka Ƙaru, ta bi rayuwar mutane uku masu fama da taɓin hankali, Amina, Musa da John ya kuma nuna irin ƙalubalen da sukan fuskanta a rayuwarsu ta yau da kullun. Salsalar ta kuma nuna yadda ‘yanuwa da abokan arziƙin masu fama da wannan naƙassa kan yi ƙoƙarin su fahimcesu su kuma yi aiki tare da su. Masu sauraro zasu koyi cewa mutanen da ke da naƙasar da ta shafi ƙwaƙwalwa, su ma mutane ne kamar kowa kuma sun cancanci a nuna musu ƙauna a kuma mutunta su.

(Saurarin sautin wasan kwaikwayo daga kasa)

Sauti da bidiyo akan labarin

Kwafa