Natsai Chiremba matashiya kuma matukiyar jirgin sama a Zimbabuwe | Himma dai Matasa | DW | 25.01.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Natsai Chiremba matashiya kuma matukiyar jirgin sama a Zimbabuwe

Natsai Chiremba mai shekaru 27 da haihuwa, matukiyar jirgin sama ce a Zimbabuwe. Nasarar cika burinta da ta yi, ya daukakata, tare da tunzura matasan karkara ga neman yin koyi da ita.

A dubi bidiyo 03:06
Now live
mintuna 03:06