Najeriya:′Yan sanda na fafutukar farautar masu satar mutane | Media Center | DW | 03.04.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Najeriya:'Yan sanda na fafutukar farautar masu satar mutane

A Najeriya jama'a da dama sun gwamace daukar jirgin kasa a maimakon yin tafiya a cikin mota sakamakon yadda masu sata da yin garkuwa da mutane ke tare hanyoyin mota tsakanin Kaduna zuwa Abuja da kuma wasu wuraran.

Saurari sauti 03:17