1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Yaki da cin hanci ya dau hanya

June 13, 2018

A wani abun da ke zaman sauyin taku a cikin yaki da cin hancin a Tarrayar Najeriya, wata kotun kasar ta yi nasarar daure tsofaffin gwamnoni guda biyu a cikin tsawon wata Guda.

https://p.dw.com/p/2zVWS