1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zanga-zangar kwato hakkin yaran Najeriya

Uwais Abubakar Idris LMJ
December 10, 2019

Wasu kungiyoyi da ke rajin kare hakkin yara a Najeriya, sun gudanar da zanga-zangar lumana, da nufin tilastawa gwamnatocin jihohi fara aiki da dokar kare hakkin yara a kasar.

https://p.dw.com/p/3UY3z