1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dokar kare masu tonon sililin Najeriya

Uwais Abubakar Idris LMJ
October 17, 2019

A Najeriya batun cin hanci da karbar rashawa na fuskantar tarnaki, sakamakon rashin wata doka da za ta rinka kare masu kwarmata bayanai kan cin hancin.

https://p.dw.com/p/3RRrM