SiyasaNajeriya: Sabon tsarin gudanar da kudaden kananan hukumomiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa05/07/2019May 7, 2019A Najeriya gwamnatin tarayya ta dauki matakin karbe ikon gudanar da kudaden kananan hukumomi daga hannun jihohin kasar a wani yinkuri na kawo karshen mamayar kudaden kananan hukumomi da jihohin kasar suka jima suna yi.https://p.dw.com/p/3I5XbTalla