Najeriya: Gidan kurkukun gyara halinka | BATUTUWA | DW | 13.06.2019
 1. Inhalt
 2. Navigation
 3. Weitere Inhalte
 4. Metanavigation
 5. Suche
 6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Najeriya: Gidan kurkukun gyara halinka

Sau tari dai dai ba a amincewa a shiga da na’urar daukar hoto gidajen kaso a Najeriya, amma DW ta samu ta shiga cikin wani gidan kurkuku na yara da suka aikata laifuka iri-iri. A kan killace yaran ne a irin wadannan gidajen don ba su horo ta yadda za su gyara halayensu in sun fita, sai dai kuma gidan kurkukun na fuskantar rashin kayan aiki.

A dubi bidiyo 03:15
 • Kwanan wata 13.06.2019
 • Tsawon lokaci 03:15 mintuna
 • Mawallafi Abdourahamane Hassane
 • Rahotanni masu dangantaka Najeriya, Buhari
 • Muhimman kalmomi Najeriya, Ogun
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink https://p.dw.com/p/3KNwp