1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: An gabatar da sabon kasafin kudi

Abdourahamane Hassane
December 19, 2018

shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya gabatar da kasafin kudin kasar na triliyan takwas da miliyan dubu dari takwas da talatin domin amfanin al’ummar kasar a shekarar da ke tafe.

https://p.dw.com/p/3AP0i