1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

MS Haussa 13:00 UTC - MP3-Stereo

April 15, 2019

Za a ji cewa wasu kwararru a fannin tsaro karkashin kungiyar kasa-da-kasa ta ASSIS International, sun shirya yaki da matsalolin tsaro musamman garkuwa da mutane a Najeriya. Kwararrun sun bayyana bullo da ‘yan sandan al'umma da kuma afka wa dazukan da ake ta’asar a cikinsu.

https://p.dw.com/p/3GpHt