1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An soke karin kudin ga 'yam majalisar Jamhuriyar Nijar

Gazali (HON)December 21, 2022

A Jamhuriyar Nijar kotun tsarin mulkin kasar ta yi fatali da dokar karin kudin alawus da 'yan majalisar dokokin kasar suka yi wa kansu.

https://p.dw.com/p/4LHwg