Merkel: Sassauci kan auren jinsi daya | Zamantakewa | DW | 28.06.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Merkel: Sassauci kan auren jinsi daya

Akwai alamun cewar shugabar gwamnatin na Jamus ta sassauta matsayinta kan adawa da auren jinsi daya da yiwuwar shirya kuri'a kan batun a majalisar dokoki na Bundestag.

A dubi bidiyo 02:40