Merkel da Putin ne son warware rigingimu | Media Center | DW | 10.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Merkel da Putin ne son warware rigingimu

A daidai da kasashen Amirka da Iran ke dab da gwabza yaki, shugabannin kasashen Jamus da Rasha sun shirya gudanar da wani taro a ranar Asabar a birnin Mosko a kokarin neman bakin zaren warware rikicin Gabas ta Tsakiya. 

Saurari sauti 03:31