Shirin safe na:19.04.2018
19.04.2018
| 29:59 mintuna
A cikin shirin za ku ji cewar a karon farko,tun bayan shekaru 35 da rufesu, an sake bude gidajen Sinima a Saudiya, bayan wani kasaitaccen biki da aka gudanar, a yunkurin fatali da matsanancin ra,ayin Islama da kasar tai kaurin suna wajen bi.