1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mayar da Siriya cikin kasashen Larabawa

Mahmud Yaya Azare
April 14, 2023

Kungiyar Kasashen Larabawa ta sauko daga kujerar naki in da ta amince ta mayar da kasar Siriya cikinta da taimakon kasar Saudiya.

https://p.dw.com/p/4Q7RS