Matsalar yunwa a gabashin Afirka | BATUTUWA | DW | 06.04.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Matsalar yunwa a gabashin Afirka

Gabashin Afirka na fuskantar fari mafi tsananin da ba a ga irinsa ba a shekaru 50. A kasar Habasha kadai mutane kimanin miliyan shida matsalar ta shafa inda yanzu suke tsananin bukatar agaji.

A dubi bidiyo 02:53
Now live
mintuna 02:53