Matsalar baƙin haure a nahiyar Turai | Zamantakewa | DW | 10.10.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Matsalar baƙin haure a nahiyar Turai

'Yan gudun hijira da ke ƙoƙarin shigowa Turai daga Afirka ta ko wacce kafa sun mutu a wani hadarin jirgin ruwa mafi muni a tsibirin Lampedusa da ke kasar Italiya.

Baƙin haure da dama da kuma 'yan gudun hijira da ke ƙoƙarin shigowa Turai daga Afirka ta ko wacce kafa sun mutu a wani hadarin jirgin ruwan mafi muni a kusa da gabar tekun Italiya.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin