Matashiya mai yin kuli-kuli a Katsina | Himma dai Matasa | DW | 29.04.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Matashiya mai yin kuli-kuli a Katsina

Matashiyar mai suna Hauwa'u Lawan ta rungumi sana'ar yin kuli-kuli a jihar Katsina da ke Najeriya domin dogaro da kanta da kuma tallafawa iyayenta.

A dubi bidiyo 01:12