Matashiya mai wanki da guga a Bauchi | Himma dai Matasa | DW | 24.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Matashiya mai wanki da guga a Bauchi

Matashiya da ta rugumi sana'ar wanki da guga a Bauchi wanda kuma take amfana da sana'arta tare a amfanar wasu ma da ke yin aiki a karkashinta

A dubi bidiyo 01:48