Matashiya mai gyara kwamfuta a Bauchi | Himma dai Matasa | DW | 11.12.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Matashiya mai gyara kwamfuta a Bauchi

Wata matashiya a jihar Bauchi mai sana'ar gyaran na'urar kwamfuta ta bayyana cewa ta ga muhimmancin rike sana'a a rayuwa. Sana'ar dai ta taimaka mata wajen daukar nauyin karatunta, inda yanzu har ta samu kammala NCE.

A dubi bidiyo 01:24