Matashiya da aka ci zarafinta bayan aure | Duka rahotanni | DW | 27.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Matashiya da aka ci zarafinta bayan aure

Alimatou Bamba ta tsinci kanta cikin wani tarnaki na rayuwa bayan da aka tilasta mata auren wani dattijo dan shekaru 72 a duniya mazaunin wani kauyen kasar Côte d'Ivoire, inda kwanaki uku bayan wannan auren, rayuwar Alimatou ta fada wani wadi na tsaka mai wuya.

A dubi bidiyo 02:41