1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matashin da ya rungumi sana'ar kiwo

Ahmed Salisu
July 18, 2018

Wani matashi mai suna Usman Ali ya rungumi sana'ar noma da kiwo bayan kammala karatunsa na jami'a. Usman ya ce ya yi hakan ne don samun abin rufawa kai asiri maimako tsayawa jiran aikin gwamnati da ba lallai ya samu ba.

https://p.dw.com/p/31ieV