Matashi mai sana’ar kiwon kifi | Himma dai Matasa | DW | 12.12.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Matashi mai sana’ar kiwon kifi

A Najeriya wani matashi a jihar katsina Haladu Abdullahi Ajiwa wanda ya kammala karatun diploma ba tare da ya sami aiki ba tsawon shekaru ya rungumi sana'ar kiwon kifi wanda yace ya yi masa komai na rayuwa.

A dubi bidiyo 01:38